• Labaran yau


  Yan kabilar Igbo ne ke samar wa matasan arewa syrup - Dr Bala

  Dr Bala Usman wani Malami a Jami'ar Bayero da ke Kano ya yi zsrgin cewa yan kabilar Igbo ne ke samar wa Matasan Arewa da maganin mura na ruwa da ke kunshe da sinadarin codein.

  Dr Bala ya yi wannan zargin ne a lokacin da yake gabatar da lakca a wurin wani taro a birnin Kano ranar Litinin.

  An kiyasta cewa kimanin kwalaben maganin mura mai kunshe da sinadarin codein guda miliyan uku ne ake zuka a kullum tsakanin jihar Kano da Jigawa.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yan kabilar Igbo ne ke samar wa matasan arewa syrup - Dr Bala Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama