Wani labari da ya fito daga jihar Kogi ya ce Gwamna Yahaya Bello ya fado daga motarsa ranar Juma'a sakamakon haka ya sami rauni a kafa.
Rahotanni sun ce Gwamnan ya sami kulawa daga Likita kuma zai koma bakin aiki bayan bikin Easter.
Wannan ya kawar da jita jita da ake yi cewa Gwamnan ya nakasa sakamakon fadowa da ya yi daga motar.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa
isyakulabari@gmail.com
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001.
Shiga cikakken shafinmu.
www.isyaku.com