• Labaran yau


  Hukumar Kwastam ta gabatar da sabon kaki ga ma'aikatan ta

  Hukumar Kwastam ta kasa ta gabatar da karin sabon tufafin aiki saboda ma'aikatan ta wanda daya daga cikin Mataimakiyar kontrola sashen kasuwanci Isah Talatu Mairo ta gabatar tare da Kakakin hukumar ta kasa DC Attah Joseph.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hukumar Kwastam ta gabatar da sabon kaki ga ma'aikatan ta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama