Jami'an soji da ke sintiri a kan hanyar Dogon dawa zuwa Damari a jihar Kaduna sun halaka wadansu batagari guda biyu kuma suka same su da bindigogi kirar AK47 guda biyu da harsasai da dama.
Haka zalika an kai farmaki akan wadansu sojoji a kan hanyar Rigasa ranar 2 ga watan Afrilu inda aka raunata sojoji guda biyu.
Wadansu sojoji sun yi nassar dakile harin ta'adanci daga wasu bata gari a Buruku na jihar Benue.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa
isyakulabari@gmail.com
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001.
Shiga cikakken shafinmu.
www.isyaku.com