Gwamna Bagudu ya amince da biyan diyyar N412m don aikin hanyoyi

Gwamnatin jihar Kebbi za ta kashe naira miliyan dari hudu da goma sha biyu N412m domin biyan diyya ga wadanda aikin gina hanyoyi a cikin gari ya shafi gidaje da dukiyoyin su.

Garuruwan da za su amfana da kudaden sun hada da Bena,Danko/Wasagu,Ambursa, Kimba, Sabiyel da Kashin zama.

Gwamna Atiku Bagudu ya dukufa domin ganin an samar da kayakin more rayuwa a karkara ciki har da hanyoyin mota.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN