• Labaran yau

  Asirin wanda ke daukar yara mata ya sa su karuwanci ya tonu a jihar Kebbi

  Rundunar yansanda a jihar Kebbi ta kama wani mutum mai suna Abdulazeez Muhammed Jega wanda ake zargin ya dauki yanmata kanana masu shekara 8 zuwa 12 kuma ya sa su karuwanci.

  Yansanda sun ce Abdulazeez ya dauki yaran ne ba tare da son su ba.

  Wasu yan banga ne suka gano yanmatan da yanayi da suke ciki.

  Hukumar ta yansanda ta ce za ta gurfanar da Abdulazeez  a gaban Kotu.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Asirin wanda ke daukar yara mata ya sa su karuwanci ya tonu a jihar Kebbi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama