NYSC za su fara yin noma a cikin shirin yi ma kasa hidima a Abuja

Hukumar da ke kula da masu yi wa kasa hidima NYSC reshen babban birnin tarayya Abuja ta ce za ta fara shirin sa masu yi wa kasa hidima su fara yin aikin gona a Abuja kama daga badi.

Wannan bayani ya fito ne daga bakin shugaban NYSC na Abuja Bello Ballama,yayin da yake zantawa da wakilin kamfanin dillancin labarai na Najeriya a Abuja.

Ya kara da cewa wannan ya zama kari ga shirin samar wa matasa da masu yi wa kasa hidima ayyuka domin dogaro da kansu.Ya ce shirin zai gan cewa an sami masu yi ma kasa hidima da dama da za su shiga shirin.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN