• Labaran yau


  Kotu ta daure Salman Khan shekara 5 a kan laifi da ya aikata shekara 20 baya

  Wata Kotu a kasar India ta daure fitaccen Jarumin wasan kwaikwayo na Bollywood watau Salman Khan bayan ta same shi da laifin kashe wata Gada a yankin Rajesthan yayin da yake gudanar da wani Fim a 1989 .

  Mahukunta sun ce Salman dan shekara 52 ya aikata wannan laifin ne yayin da yake tare da yan wasa Jarumai kuma bayan dauri Kotun ta kuma ci shi tarar Rupee 10.000.

  Mai gabatar da kara Bawani Sigh ya shida wa manema labarai a wajen Kotun cewa Salman zai iya daukaka kara a kan hukuncin Kotun zuwa wata babbar Kotu.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kotu ta daure Salman Khan shekara 5 a kan laifi da ya aikata shekara 20 baya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama