Ko ka san ISYAKU.COM na da rijista da CAC domin watsa labarai ?

ISYAKU.COM shafin watsa labarai ne ta yanar gizo wanda ya yi rijista ta kasa a Corporate Affairs Commission CAC karkashin Kampanin Seniora International Ltd RC 1470216 wanda ke gudanar da ababe da dama da suka jibanci kimiyyar wayar salula da yanar gizo.

Sakamakon haka ISYAKU.COM yana da cikakken izini domin gudanar da bincike kafin ya watsa labarai sabanin yadda wadansu ke zato cewa shafi ne na abin da ake kira Social Media.

Haka zalika ma'aikatan ISYAKU.COM suna da horo a kan aikin jarida wanda babban Publisher watau Mawallafin shafin na ISYAKU.COM watau Isyaku Garba tsohon jami'in hukumar SSS ne wanda ya ajiye aikin ya shiga harkar kimiyyar wayar salula da aikin jarida.

Bisa kididdigan alkalumma, fiye da mutum 3000 ne ke ziyartar shafin a kullum daga ko ina a fadin Duniya wanda ake samu tagundarin shafin ISYAKU.COM kai tsaye ,ko ta Facebook,Twitter, Whatsapp da sauransu.Sakamakon haka aka sami fiye da mutum miliyan daya da dubu dari da kari da suka ziyarci shafin kuma adadin na karuwa a kullum.

Tsarin zama na shafin ISYAKU.COM yana cin jerin shafukan intanet da ake kira Blogs watau ISYAKU.COM Blogger ne mai watsa labarai mai zaman kansa kuma tare da cikakken izini daga hukumar CAC.kasancewar shafin a karkashin kampanin Seniora Int'l Ltd mai rijista.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN