Karanta yadda aka kama dansanda da hannu a fashi da makami

Wani kofur na yansanda ya fada hannu bayan an kama shi da hannu wajen aikata fashi da makami a jihar Cross Rivers. Dansandan yana aiki ne a ofishin yansanda da ke filin jirgi a Calabar.

Kwamishinan yansanda na jihar Cross Rivers Hafiz Muhammad ya gabatar da dansandan tare da wasu mutum 32 da ake tuhuma da aikata fashi da makami.

Asirin dansandan ya tonu ne bayan ya yi fashin wata mota daga bisani ya kai ta domin a sake mata penti don a batar da kamannunta a Asari Esso a birnin Calabar

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN