• Labaran yau


  2019: Tsayawar Buhari takara, wadanne yan siyasa ne ke da dogon buri ?

  Yayin da ya bayyana karara cewa shugaba Muhammadu Buhari zai sake tsayawa takara a karo na biyu, bayanai sun nuna cewa yanzu haka har an fara atisayen shige-shige domin neman kamun kafa akan wasu kujerin alfarma na shugabancin al'umma.

  Masu fada a ji tare da yin ruwa da saki a kan shugabanci tuni suka yi himma domin ganin sun ci ma burin su ta hanyan neman kamun kafa daga ubannin gidajensu.

  Miye ra'ayin ka dangane da wadannan mutane da ke da muhammanci wajen taka ingantaccen rawa a siyarsar Najeriya zuwa 2019 ?

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 2019: Tsayawar Buhari takara, wadanne yan siyasa ne ke da dogon buri ? Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama