Yadda wutar lantarki ya kashe barawon da ke sata a cikin transfoma

Wani da ake kyautata zaton cewa barawo ne ya rasa ransa bayan an mayar da wutar lantarki yayin da shi da abokinsa ke cikin wani transfoma na wutar lantarki suna sata.

Shi dai wannan matashin ya mutu nan take yayin da abokinsa ya tsira kuma ya fada hannun yansanda da yanzu haka ke shirin gurfanar da shi a gaban Kotu a birnin Zaria na jihar Kaduna.

Idan baku manta ba , a yan makonnin baya wani mutum ya mutu bayan ya yi kokarin satar wayar wutan lantarki a birnin na Zaria.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN