Wani takardar shaida da aka tsinta a wajen da aka aikata laifi

An tsinci takar shaidar kasancewa dan kungiyar Makiyaya na Miyetti Allah mallakin mataimakin ciyaman na kungiyar na karamar hukumar Bassa a jihar Plateau Zakari Ya'u Idris a daidai wajen da aka aikata mumunan kisar gilla lamari da ya jawo kace-nace da zargi mai tsanani.

Hukumar yansanda na jihar Plateau ta ce sakamakon haka tana gudanar da bincike a kana lamarin.

Yayin da kungiyar cigan matasan Irigwe ta ce an tsinci takardar shaidar ne a wajen da ake zargin cewa wadansu Fulani sun kashe al'ummar Irigwe, su kuma kungiyar Miyetti Allah cewa ta yi sace takardar shaidar aka yi tare da wadansu takardu yayin da aka kai wa Fulani hari a lokacin sallar Asuba yan kwanaki.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN