Sojoji sun kama wani dan ta'adda da ya kashe wani soja - Hotuna

A ci gaba da aikin zakulo batagari da take yi a jihar Kogi, dakarun musamman na rundunar sojin Najeriya sun yi nassarar damke wani dan ta'adda mai suna Muhammed Bashir wanda ake zargi da kashe wani jami'in soja mai suna Kofur Mamman.

Rundunar ta gudanar da aikin ne a Irovochinomi da Egee a cikin karamar hukumar Okene cikin jihar Kogi.Mabuyar batagari da wurare da ake kyautata zaton ana aikata mugan lafuka ne jami'an sojin suka dira.

An kama Muhammed Bashar da bindigogi kirar AK47 guda 4 tare da harsashi 45 cikin bindigogin har da bindigar Marigayi Kofur Mamman.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN