• Labaran yau

  Yombe ya tallafa tare da bayar da kyautar motoci ga jama'ar Zuru

  A ci gaba da kyautatawa mutanen mazabarsa tare da jin kiraye-kirayen mutanen Zuru, Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Alh.Samaila Yombe Dabai ya tallafa wa mutane da dama daga kasar Zuru a karshen mako.

  Haka zalika Yombe ya bayar da kyautar mota kirar Peugeot 406 ruwan siminti ga Suleiman Abdullahi Wasagu wanda ya sami rakiyar sauran abokansa yan siyasa daga kasar Wasagu. Bayanai sun nuna cewa akwai karin wasu motocin da Mataimakin Gwamnan Samaila Yombe ke shirin bayarwa ga jama'ar kasar Zuru.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yombe ya tallafa tare da bayar da kyautar motoci ga jama'ar Zuru Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });