Ka san illar amfani da kambeji wajen nuka diyan itatuwa ga lafiyar dan adam ?

Hukumar da ke kula da ingancin magunguna da abinci na kasa watau NAFDAC ta ce cin yayan itace da aka nuka da sinadarin calcium carbide na haifara da mumunar illa ga lafiyar bil'adama kuma ta bukaci a daina amfan da sinadarin wajen nuka diyan itatuwa.

Wasu manoma kan yi amfani da sinadarin na calcium carbide domin su nuka wadansu diyan itatuwa kamar su mangoro da sauransu .

Hukumar ta ce amfani da sinadarin na calcium carbide a diyan itatuwa yana haifar da gazawa tare da damejin hanta,koda da zuciya, haka zalika yakan haifar da kansa (cancer).

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN