• Labaran yau

  Fassarar sunayen wasu itatuwa daga Hausa zuwa Turancin English

  Wadannan su ne fassarar sunayen wasu itatuwa daga harshen Hausa zuwa Turancin English.

  1 - Doddoya (Scent Leaf):
  2 - Dinya (Black Plum):
  3 - Dorawa (Honey Locust):
  4 - Gujiya (Bambara Nut):
  5 - Goruba (Doum Palm):
  6 - Kadanya (Shea):
  7 - Kabewa (Pumpkin):
  8 - ’Ya’yan Kalaba ko Kuka (Baobab Fruit):
  9 - Kurna (Ziziphus):
  10 - Lansir (Cress):
  11 - Ridi/Kantu (Sesame Seed):
  12 - Rinji (Senna):
  13 - Aya (Tigernut):
  14 - Zogale (Moringa):
  15 - Magarya (Jujube):
  16 - Tsamiya (Tamarind):
  17 - Aduwa (Balanites):
  18 - Mummuki (Bread):
  19 - Kanya (Ebony tree):
  20 - Danya (Sclerocarya birrea):
  21 - Laulawa (bicycle):
  22 - Gwate (Porride):
  23 - Tuwo (Fufu):
  24 - Kunu (Gruel):
  25 - Awara (Tofu):
  26 - Dumame (Recheuffe):
  27 - Dambu (Chicoins)
  28 - Fura (Millet flour balls):
  29 - Rama ( Jute):

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Fassarar sunayen wasu itatuwa daga Hausa zuwa Turancin English Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama