• Labaran yau

  Yadda aka karbi matan Dapchi a fadar shugaba Buhari - Bidiyo

  Yan matan makaraantar Dapchi da Boko haram ta sace daga bisanasi ta sako su sun sami fuskantar shugaba Muhammadu Buhari a wani tsari da aka yi jigilarsau a jirgin sama zuwa Abuja ranar Alhamis.

  Kalli bidiyo a kasa:  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda aka karbi matan Dapchi a fadar shugaba Buhari - Bidiyo Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama