• Labaran yau


  Ko ka san da wace irin waya ce shugaba Buhari ke amfani ?

  Yan Najeriya na ta tofa albarkacin bakinsu bayan wani hoto da Hanan diyar shugaba Buhari ta dauka kuma ta wallafa a shafin sada zumunta ya bayyana wadda ya jawo muhawwara a tsakanin ma'abuta amfani da yanar gizo ganin cewa wayar salula da shugaba Bauhari yake amfani da ita waya ce maras tsada kuma mai sauki.Wannan wayar dai krar HTC ne wanda kusan tsaka-tsakan dan Najeriya zai iya saye.

  Miye ra'ayin ka akan wannan lamari ?

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ko ka san da wace irin waya ce shugaba Buhari ke amfani ? Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama