• Labaran yau


  Kalli yadda aka taimaka aka gyara kafafun wannan yarinya

  Kalli yadda Likitoci suka gyara kafafun wannan yarinya mai suna Justine wacce take da lankwasassun kafafu kafin aikin tiyata. Amma kalli yadda wannan yarinyar ta zama bayan an gama gudanar da tiyata.

  Godiya ga mutanen kirki masu nuna jinkai ga masu neman taimako !

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli yadda aka taimaka aka gyara kafafun wannan yarinya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama