Karuwa da ta yi zina da mutum 28.000 ta yi murabus daga karuwanci

Wata Karuwa mai suna Sarah Mutero 'yar shekara 49 da ta shekara 23 tana karuwanci a Makuyu na gundumar Muranga a kasar Kenya ta yi murabus daga sana'ar karuwanci bayan ta yi zina da fiye da mutum 28.000.

Bayan ta yi murabus jama'an gari sun ba Mutero kyautar fili da tsabar kudi Sh120.000, haka zalika wasu mazauna garin sun yi alkawarin cewa za su hada kudi domin su gina mata gida.

Mutero ta ce lokacin da take budurwa takan yi zina da fiye da mutum 20 a rana ,amma bayan ta manyanta takan yi zina ne da a kalla mutum hudu a rana ma'ana Mutero tana zina da a kalla mutun 100 kenan a wata daya kuma adadi ya zama mutum 28.000 kenan ta yi zina da su a cikin shekara 23.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN