Kalla ka gani yadda ake smogal na shinkafa da babura zuwa Najeriya daga Niger

Wasu 'yan Najeriya dai mutune ne masu wuyan sha'ani wajen bin doka da oda , kalla ka gani yadda aka dauki wani salo na smogal na buhuhuwan shinkafa daga jamhuriyar Niger zuwa Najeiya ta hanyar yin amfani da babura wajen yin wannan safara.

Wani mai lasisin aikin shigowa da kayakin waje Muhammadu Murtala Musa ne ya labarta wannan sha'ani.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN