'Yansanda sun kama masu hada bom a jihar Edo (Hotuna)

'Hukumar ;yansanda a jihar Edo ta kama wasu mutum uku wadanda take zargi da hada bamabamai bayan wani bam ya tashi kuma ya halaka mutum daya mai suna Okpelle.

Kwamishinan 'yansanda na jihar ta Edo Johnson Kokumo ya ce wadanda aka kama su ne Idris Ibrahim, Zainab Ibrahim da Oyeza Abdul, ya kara da cewa madugun lamarin mai suna Abdulmalik ya tsere.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN