Zargi: 'dansanda ya sumar da dan acaba saboda N50 - Hotuna

Rahotanni da suke zagayawa a shafukan intanet sun nuna cewa ana zargin cewa wani 'dansanda ya shure wani 'dan acaba a baya domin ya ki ya bayar da goron N50, kuma sakamakon haka sai 'dan acaban ya suma a jihar Anambra.

Ganin haka ya sa 'dansandan ya  yi ta kokarin ganin cewa ya farfado da shi tare da taimakon jama'a da ke wurin wanda nan take ya jawo hankalin masu wucewa lamari da ya kawo ciknkoso a babban hanyar mota.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN