Saurayi ya mutu wajen satan wutan lantarki - Hotuna

Wani matashi ya rasa ransa bayan ya mutu yayin da yake kokarin satan wayan lantarki a kan wani cabe a Buruku na Jos a jihar Plateau.

Rahotanni sun ce a gan gawar matashin tana lilo a wani cabe na wutan lantarki, lamari da ya haifar da daukewar wutan lantarki a wannan unguwa a dare da ya gabata.

Bayanai sun nuna cewa mazauna unguwar sun sha fama da matsalar sace-sace da ake yi masu na wayoyin wutan lantarki sai wannan lokaci asiri ya fara tonuwa.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN