An kama mai shiga irin na mata domin ya yi sata a gidajen mutane

Dubun wani mutum wanda ke shiga irin na mata saboda ya sami shiga gidajen mutane domin ya yi sata ya cika yayin da ya yi shigar mata ya shiga wani gida jiya da dare a garin Gombe .

Bayan da aka kama shi ne aka bankado cewa ashe kato ne ya yi shigar mata.

Tuni aka mika shi ga jami'an 'yansanda

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN