Pasto mai gani har hanji ya ce Atiku Abubakar zai sha kaye a zaben 2019

Fitaccen Paston nan na Chochin

INRI Evengilical da ke garin Lagos watau Primate Elijah Ayodele ya ce Ubangiji ya bayyana masa cewa shugaba Muhammadu Buhari zai ci zabe a 2019 idan ya yi takara a zaben .

Paston ya yi wannan jawabi ne yayin da yake gabatar da littafin sa mai suna "Warning to the nations (WTN) 2017/2018 edition a garin Lagos.

Ya kuma yi gargadi ga tsohon shugan kasa Atiku Abubakar cewa kada ya sake ya tsaya takaran shugaban kasa a 2019 domin zai sha kaye ba zai ci zabe ba .

Haka zalika Paston ya ce Ubangiji ya bayyana masa cewa Gwamnan jihar Ekiti Ayodela Fayose, Gwamnan Kaduna Nasir El-rufai za su sha kaye idan suka tsaya takaran shugaban kasa a 2019.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN