An kori Likita da ya saci katifu 6 daga asibiti

Gwamnatin jihar Akwa Ibom ta kore wani Likita mai kula da Asibitin mahaukata na jihar daga aiki sakamakon satan katifu shida na Asibitin. Ana zargin Dr. Nwaopara A.U da kai katifun da ya sata Asibitinsa.

Sanarwar haka ta fito ne daga bakin Kwamishinan lafiya na jihar Akwa Ibom Dr. Dominic Ukong yayin da yake yi wa ma'aikatan Asibitin jawabi ranar Juma'a.

Kwamishinan ya ce Likitan ya saci katifun ne a watan Oktoba da ya gabata, amma Dr. Nwaopara A.U ya musanta haka ya kara da cewa maganar tana Kotu yanzu haka.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN