Mi ya kawo jinkirin bayyanan Lauyan Bello S. Yaki a Kotu ?

Wannan bayani ne da abokin akin mu dan jaridan zamani Adamu Attahiru ya rubuto a shafinsa na sada zumunta.Malam Adamu dai yana cikin Kotun da ake sauraron shari'ar da Bello S. Yaki ya shigar akan sakamakon zaben Gwamnan jihar Kebbi a 2015, Malam Adamu shi ne Northwest APC social media chairman .

A dai dai wannan lokacin dai (30/01/2018 12:15pm) ga SAN. Y. C mai kyau nan ya zauna da sauran mukarraban sa domin ci gaba da shari'ar da ake ta fafatawa tun jiya, Amman Saboda rashin sanin girman alkawari lauyan wanda suka yi kara bai bullo ba, saboda haka shi kuma alkalin babbar kotun dake nan Birnin Abuja sai yaci gaba da sauraren wasu kararraki dake gaban sa.

Ni dai Nasan ko saba alkawari kawai yana iya kawo nakasu acikin lamarin mutum bale irin wannan shari'a da kowa ke dakon a kawo karshen ta.
Domin kawo muku bayani swala - swala yadda ya ke gudana anan cikin wannan kotun.ga bayanin Malam Adamu:

Domin kawo muku bayani swala - swala yadda ya ke gudana anan cikin wannan kotun.ga ku kasance da Malam Adamu.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN