Masu gadi 2 sun yi sata a shagon wayoyin salula - Hotuna

Wata kungiyar aikin sintiri na banga da ake kira  ‘Agbor Gha Ihun’ a garin Agbor a jihar Delta sun yi nassarar damke wadansu matasa biyu bisa zargin yin sata a wani shagon wayoyin salula ranar Laraba.

Wadanda aka  kama 'yan asalin jihar Plateau ne kuma suna aikin gadi ne a wasu gidaje a garin na Agbor.

Sabon chiyaman na tsaron hanyoyin ruwa da tudu na jihar Delta Mr. Monday Kiyem wanda aka fi sani da Maduma ne ya jagoranci gudanar da aikin kama matasan.


 Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN