A taimaka wa Mal Ado Mai shago Saminaka don Allah

Daga Sani Musa Saminaka |

Wannan bawan Allah da kuke gani sunanshi Ado maishago Saminaka . 

Ya dauki tsawon shekaru yana fama da wannan kafa a cikin wannan halin.

Kamar yadda ya tabbatar min ya nuna mini cewa a kalla ya shekara 10 yana fama da ita a haka , kuma gwargwado yayi iya nashi kokari a kanta domin samun sauki.

A halin yanzu dai, wannan bawan Allah yana neman taimako kan wannan ga wanda Allah ya ba iko , domin lalurar gida a halin yanzu ta fara rinjayarshi ga kuma wannan lalura ta kafa.

Da fatar Allah ya raba kowa da wahala.

Don neman karin bayani a kira wadannan lambobin :

08188096824
08138414197


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN