Lauyan Gwamna Bagudu ya dagargaza hujjar Lauyan S. Yaki a Kotu

Wani ci gaba da aka samu daga rahotu da muke kawo maku dangane da shari'ar da ake yi a babban Kotu a birnin Abuja dangane da karar da Bello S. Yaki ya shigar akan Gwamnatin jihar Kebbi.Fitaccen dan jarida Adamu Attahiru ya kara haske. Karanta bayanin a kasa

Lauyan S. Yaki Bello ya gabatar da wasu dalilan da bai shigar dasu cikin karar ba nan da nan lauyan yayi gaggawar janye takardar lokacin da alkalin ya ankro da wannan kutse da ya so yi, nan take shi kuma Babban lauyan Gov. Atiku Bagudu watau SAN. Y. C. Mai kyau, ya fatattaki hujjojin da lauyan S. Yaki Bello ya gabatar wa kotu da sanyin safiyar yau,

Zamu kawo muku siffar yadda SAN. Y. C. Mai kyau ya yi wannan ragargazar a Rahoton mu na gaba domin har yanzu ba'a tashi daga zaman kotun ba.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN