Kalli irin duka da uba ya yi wa dansa don ya batar da makulli

Jakar magori a yau ta leko mana wani labari , duk da yake majiyarmu bata labarta mana wajen da lamarin ya faru ba. Amma a zahiri hutuna ne na wani yaro da aka ce mahaifin sa ne ya yi masa mumunar duka da ya tsatsage jikin sa wai domin ya batar da makullin gida.

Wannan irin cin zarafi da keta haddin yara a gidajen su ya fi faruwa ne a nahiyar Africa.

Idan baku manta ba, a can baya mun kawo maku labarin wani yaro da kishiyar mahaifiyarsa ta azabtar da shi ta hanyar dora masa dutsin guga mai tsananin zafi a jiki .

Haka zalika mun kawo maku labarin wani yaro dan shekara uku da matar ubansa ta kona hannunsa da tafasashshen ruwan zafi wai domin ya cinye alala da ya gani a kichin.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN