• Labaran yau


  Matasa sun kashe wani barawon babur suka kone shi - Hoto

  Wani mutum da ya yi yunkurin sace babur a wani Masallaci a gabrin Kuje na babban birnin tarayya Abuja ya gamu da ajalinsa bayan matasa da suka harzuka sun yi masa dan karen duka daga bisani suka kona shi ranar 22 ga watan Janairu


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Matasa sun kashe wani barawon babur suka kone shi - Hoto Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama