• Labaran yau

  Kalli budurwa da yawan motsa jiki ya yi sanadin kawar da budurcin ta (Hotuna)

  Wata budurwa mai yawan motsa jiki a kullum mai suna Nkemakolam Blessing ta ce Likita ya shaida mata cewa ta rasa budurcin ta sakamakon yawan motsa jiki.

  Rahotanni sun nuna cewa Blessing yarinya ce mai tsananin son motsa jiki wanda ya shafi kuje-guje da tsalle-tsalle a filin wasa.

  Blessing ta ce "Ni yarinya ce mai son motsa jiki kuma bana jin dadi idan ban motasa jiki ba a rana, wasu shekaru da suka gabata Likita na ya shaida mini cewa na rasa budurci na sakamakon yawan motsa jiki.Wannan ya biyo bayan wasu gwaje-gwaje da ya gudanar a kaina".

  'Duk wanda na gaya ma wannan zancen baya yarda, amma ga wata tambaya,...an ce budurwa bata mancewa da wanda ya kawar da budurcinta har abada...toh yaya kenan ?"

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalli budurwa da yawan motsa jiki ya yi sanadin kawar da budurcin ta (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama