• Labaran yau

  Wannan gaye ne aka kama yana zina da wannan mace a cikin mota (Hotuna)

  A unguwar Kizungu na birnin Kampala babban birnin kasar Uganda mazauna wannan unguwa sun kama wani mutum da wata mata suna zina a cikin mota da rana kiri-kiri. Sakamakon haka al'umman unguwar suka tozarta su kuma suka mika su ga 'yansanda.

  Miye ra'ayin ka dangane da wannan lamari ?
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Wannan gaye ne aka kama yana zina da wannan mace a cikin mota (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama