• Labaran yau

  'Yansanda sun yi lugudin barkonon tsohuwa a kan 'yan shi'a masu tattaki (Hotuna)

  Jami'an 'yansanda Najeriya a birnin Abuja sun yi lugudin wutan barkonon tsohuwa a kan mabiya  Shi'a da ke tattaki ranar Laraba kan ci gaba da tsare shugaban su Sheikh Al-zakzaky tare da mambobin Shi'a da gwamnati ke ci gaba da yi sakamakon rikici da ya auku tsakanin 'ya'yan kungiyar da Soji a 2015 a birnin Zaria na jihar Kaduna.


   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: 'Yansanda sun yi lugudin barkonon tsohuwa a kan 'yan shi'a masu tattaki (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama