'Dan majalisa a Taraba da aka kashe bayan an karbi kudin fansa N35m

An tsinci gawar dan Majalisar wakilai na jihar Taraba Hon. Barr. Hosea Ibi wanda masu garkuwa da mutane suka sace shi suka yi garkuwa da shi, bayan sun karbi N35m sai suka kashe shi suka jefar a cikin wani gandu a dajin karamar hukumar Takum a cikin jihar Taraba ranar Litinin 15 ga watan Janairu 2018.Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN