Kungiya ta tsige sarauniyar kyau bayan nonon ta ya bayyana a hotuna

Kungiyar da ke gudanar da shiri da tsari na gudanar da zaben sarauniyar kyau na jihar Akwa Ibon ta tsige Sarauniyar kyau  Abasiodiong Eno Inyang wacce ta ci lambar kasancewa Sarauniyar kyau na 2017 Queen of Akwa Ibom Teenagers Forum.

Wannan ya biyo bayan wani hoton ta da ya bayyana a shafukan sada zumunta inda aka gan sarauniyar sanye da wata riga alhali nononta ya bayyana .Wannan ya sa mahukunta a kungiyar Teenage Forum suka dauki lamarin a matsayin bayyana tsiraici.

Sakamakon haka kungiyar Teenage Forum ta tsige 'yar shekara 20 Abasiodiong Eno Inyang daga mukaminta.
 
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN