Dalibai 2 na jami'ar UDUS sun mutu sakamakon hatsarin mota

Allah ya yi wa wasu dalibai biyu na jami'ar Usman Dan Fodio rasuwa sakamakon wata mumunar hatsarin mota da ya rutsa da su a cikin motar bus da suke ciki wacce ta taso daga jihar Niger zuwa Sokoto da wasu motoci guda biyu. Hatsarin ya faru da misalin karfe 7:30pm na yammacin ranar Lahadi.

Dalibai da Allah ya yi wa rasuwa a cikin hatsarin sun hada da Aliyu Muhammad na 300L sashen Agriculture da kuma Adamu Bilyaminu 200L na sashen Statistics.

An kai gawar Aliyu Muhammad a garin sa na haihuwa Maru a jihar Zamfara, yayin da aka bizine Adamu Bilyaminu a Makabartar Jami'ar wanda Dr. Gambo ya jagoranci jana'izar da Malamai da daliban Jami'ar suka halarta.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN