• Labaran yau

  SANARWA: Kwamitin tantance tsoffin soja zai ci gaba da aiki a Zuru ranar 7/12/2017

  Kwamitin da ke tantance tsaffin soja yana sanar da tsoffin soji da ke karban fansho wadanda ba'a tantance su ba cewa Kwamitin zai dira a  masarautar Zuru domin ci gaba da aikin tantancewar.

  Sakamakon hake ne Kwamitin ke kira ga wadanda ba'a tantance su ba su je garin Zuru inda Kwamitin zai ci gaba da aikinsa a dakin taro na Unity Hall ranar Alhamis 7/12/2017.

  Sanarwa daga: Military Pension Board

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: SANARWA: Kwamitin tantance tsoffin soja zai ci gaba da aiki a Zuru ranar 7/12/2017 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });