• Labaran yau

  Sa'idu Dakingari kenan bayan ya canja sheka zuwa APC (Hotuna)

  Mai girma Gwamnan jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu, Mataimakinsa Alh. Samaila Yombe Dabai ,Ministan shari'a Abubakar Malami da sauran Manyan ma'aikata da 'yan saiyasa na jihar Kebbi kenan a gidan Gwamnatin jihar Kebbi bayan liyafar cin abinci tare da tsohon Gwamnan jihar Kebbi Alh.Sa'idu Nasamu Dakingari tare da jama'arsa bayan sun canja sheka daga jam'iyar PDP zuwa APC a ranar Juma'a 29/12/2017.  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Sa'idu Dakingari kenan bayan ya canja sheka zuwa APC (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });