• Labaran yau

  Gaba daya fasinja sun mutu sakamakon wani mumunar hatsarin mota (Hotuna)

  Wani mumunan hatsarin mota ya auku a kan hanyar Lagos-Ore-Benin wanda ya yi sanadin mutuwar dukanin fasinja da ke cikin motar bus bayan ta yi karo da wata babban mota da ke gefen titi ranar Laraba.Babu wanda ya rayu a wannan hatsarin.   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Gaba daya fasinja sun mutu sakamakon wani mumunar hatsarin mota (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama