• Labaran yau

  Bayan kere-kere, Mataimakin Gwamnan Kebbi Yombe, matuki jirgin sama ne (Hotuna)

  Yayin da Mai girma Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Alh. Samaila Yombe Dabai zai je domin ya wakilci Mai girma Gwamnan jihar Kebbbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu a kauyen Sabon gari da ke yankin Illo sakamakon hatsaniya da yayi sanadin salwantar rayuka, Yombe ya tafi da jirgin sa kuma ga hotunan da muka dauko a sararin samaniya.
  A nan muna shirin shiga jirgin ne kuma ka ga isowar Mai girma Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi a filin sauka da tashin jiragen sama na Sir. Ahmadu Bello, Birnin kebbi.

  Komi ya kankama, mun shirya tsaf domin shiga jirgi zuwa garin Tuga sakamakon filin saukan jirgi da ke a garin.

  Mai girma Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi ke nan a yayin da ya hau kan hanyar da zai ruga da gudu domin jirgin ya tashi watau Runway yana neman izini da bayani daga sashen masu magana da Matuka Jiragen sama na Filin sauka da tashin jirage watau Control Tower.


  Muna cikin sararin samaniya kenan a tsawon kafa 3500ft daga doron kasa kan hanyar mu ta zuwa garin Tuga.


  Wannan rafi Kwara ne da na dauko daga sararin samaniya

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bayan kere-kere, Mataimakin Gwamnan Kebbi Yombe, matuki jirgin sama ne (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });