• Labaran yau

  An daura auren 'yan madigo 'yan asalin kasar Ghana (Hotuna)

  Wasu hotuna da ke zagayawa a shafukan yanar gizo sun nuna cewa an daura auren wadansu Mata guda biyu masoya juna 'yan madigo a kasar Holland. Za ka iya ganin matan sanye da tufafin Aure a cikin wani Mujami'a inda aka gudanar da biki da ba'a gayyaci jama'a da yawa ba.  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: An daura auren 'yan madigo 'yan asalin kasar Ghana (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama