• Labaran yau

  Tottenham ta lallasa Madrid ta zarce zuwa zagaye na gaba

  Labaran wasanni kan gasar cin kofin Zakarun Turai fafatawar cikin rukuni a ranar Laraba 01 ga watan Nuwambar 2017.


  Takaitacce

  1. Liverpool 3-0 NK Maribor
  2. Tottenham 3-1 Real Madrid CF
  3. Sevilla 2-1 Spartak Moscow
  4. Borussia Dortmund 1-1 Apoel Nicosia
  5. FC Porto 2-1 RB Leipzig
  6. Shakhtar Donetsk 3-1 Feyenoord Rotterdam -
  7. Napoli 2-3 Manchester City
  8. Besiktas 1 : 1 AS Monaco

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

  BBC
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Tottenham ta lallasa Madrid ta zarce zuwa zagaye na gaba Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama