Yauri: Mutum 16 sun mutu sakamakon kifewan kwale kwale (Hotuna)

Akalla mutum 16 ne suka mutu yayin da 17 suka tsira a cikin mutum 50 da aka kiyasta wani kwale kwale ya kife da su a cikin ruwa a kauyen Zamare na karamar hukumar Yauri ranar Talata 3 ga watan Oktoba.

Rahotanni sun nuna cewa kwale kwalen yana kan hanyarsa na zuwa wata kasuwa kafin aukuwar lamarin.

Da muka tuntubi kakakin hukumar 'yansanda na jihar Kebbi Mustapha Suleiman ya tabbatar da faruwar lamarin ya kuma shaida mana cewa har da mata 3 a cikin mutun 16 da suka mutu.Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN