Gwamnatin jihar Kebbi tare da hadin gwuiwa da NIRSAL da Sterling Bank tana ci gaba da bayar da bashin kudi ga hazakan Manoma na jihar a ofishin Produce da ke unguwar Tudunwada a garin Birnin kebbi.
Shirin wadda aka ci gaba da shi ranar Laraba 4 ga watan Octoba ya sami halartar wasu manyan jami'an Gwamnati wadda ke sa ido akan yadda lamarin ke gudana.
Alh.Muhammed Lawal Shehu (AG. Perm sec Ministry of Agric) |
Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Tags:
BIRNIN-KEBBI