• Labaran yau

  'Yar shekara 13 da aka turo ta yi aikin kwadago a Kano daga Ibadan

  A wani lamari mai ban tausayi, 'yansanda a cikin birnin Kano sun tsinci wata yarinya 'yar shekara 13 mai suna Fatima tana gararanba a cikin birnin na Kano wacce tace Iyayenta ne suka turo ta Kano domin ta yi aiki a wani gidan abinci domin a dinga aika masu da kudin abinci .

  Yanzu haka dai 'yansandan sun mika wannan yarinyar ga wani shugaban Al'umman Yarbawa a cikin birnin Kano.

  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: 'Yar shekara 13 da aka turo ta yi aikin kwadago a Kano daga Ibadan Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama