• Labaran yau

  Kudan zuma sun lullube hannun wani mutum bayan ya saci mota

  Wani faifan bidiyo da ya fito daga kasar Uganda a shafukan yanar gizo ya nuna yadda wani mutum ya gamu da ibtila'in kudan zuma da suka makale a hannunsa na dama.

  Kamar yadda ya bayyana a faifan bidiyon lamarin ya faru ne bayan wanda ya bayyana a faifan bidiyon dauke da matsalar kudan zuman ya saci wata mota,shi kuma mai motar ya tsine masa tare da aika Asiri da ya sa kudan zuman suka makale a hannun barawon motar.

  Barawon motar ya mayar da motar ya kuma roki mai motar domin ya hakura ya karya asirin da yayi masa amma mai motan ya ki. Sakamakon haka ya bayyana a wannan faifen bidiyo yana naiman taimako ko da za'a sami wanda zai iya taimaka masa ya karya asirin domin yana cikin azaba.  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kudan zuma sun lullube hannun wani mutum bayan ya saci mota Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });